• Labaran yau


  Yanzu-yanzu: Za a cigaba da bincike a kan Magu a yau Talata

  Legit

  Kwamitin shugaban kasa mai mutane bakwai da ke bincike a kan tuhume tumhumen da ake yi wa shugaban riko na hukumar yaki da rashawa EFCC za ta cigaba da zamanta karfe 10 na safe.

  Tsohon alkalin kotun daukaka kara mai murabus, Ayo Salami da wasu jamian gwamnati daga wasu hukumomi ne za su jagoranci kwamitin.

  An dai lissafa laifuka kimanin 22 da ake tuhumar Magu da aikatawa kamar yadda TVC ta ruwaito.

  Amma kauyoyinsa sun ce sun shirya da hujojin da za su kare shi inda suka ce tun farko ma babu wata dalilin da zai sa a tsare shi.

  Ku biyo mu don karin bayani ...  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/CSYKJgAmLEF4s1dle0Ug6J

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Yanzu-yanzu: Za a cigaba da bincike a kan Magu a yau Talata Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama