• Labaran yau


  Yanzu yanzu: Lantarki ya kashe mai gyaran wuta bayan ya hau cabe domin canja layi

  Wani mai gyaran wuta ya mutu bayan lantarki ya ja shi har ya mutu a unguwar Agric Bustop da ke Ilasamaja a birnin Ikko watau Lagos.

  Rahotanni da ke isowa sun ce wannan bawan Allah ya hau kan cabe ne dominya canja layin wauta, daga nan ne aka maida wuta kuma ya mutu nan take.

  Ku biyo mu domin ci gaban labarin...


  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/CSYKJgAmLEF4s1dle0Ug6J

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Yanzu yanzu: Lantarki ya kashe mai gyaran wuta bayan ya hau cabe domin canja layi Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama