• Labaran yau


  Fusataccen miji ya kwara wa matarsa mai shayar da jariri tafasashshen ruwan zafi

  Yansandan jihar Enugu sun kama wani dan kasar Ghana mazauni garin Enugu bayan ya kwara wa matarsa mai shayar da jariri tafasashshen ruwan zafi.

  Yansanda sun kama Emmanuel Opoku ne sakamakon raunuka da matarsa mai shayar da jariri dan wata uku ta samu bayan ya kwara mata tafasashshen ruwan zafi.

  Yansanda na ci gaba da bincike kan lamari.

  Ba a bayyana musabbabin da ya sa Emmanuel ya kwara wa matarsa wannan ruwan zafi ba kawo yanzu.


  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/CSYKJgAmLEF4s1dle0Ug6J

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Fusataccen miji ya kwara wa matarsa mai shayar da jariri tafasashshen ruwan zafi Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama