Sojin Najeriya 380 sun nemi barin aiki saboda rashin sha'awar ci gaba da aikin soji

Fiye da soji  356 ne suka rubuta takardar neman barin aikin soji saboda basa da ra'ayin ci gaba da aikin. Mafi yawa daga cikinsu wadanda suka kasancea cikin dakarun da suka fuskanci artabu da boko haram ne a shekaru 10 da suka gabata.

Bayan soji 356 da ke son barin aikin soji saboda rashin sha'awar ci gaba da aikin, 24 daga cikinsu suna son su bar aikin ne domin karbar sarautar gargajiya a kauyukansu wanda hakan ya kawo adadinsu zuwa 380.

Daga cikinsu akwai manyan Samanjoji guda 28. Wata takarda da Gagariga ya rubuta a madadin shugaban dakarun sojin Najeriya Janar Tukur Buratai, ya ce " Sojin za su bar aiki ne daga ranar 3 ga watan Janairu 2021".


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/CSYKJgAmLEF4s1dle0Ug6J

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabariPrevious Post Next Post

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

https://chat.whatsapp.com/H5IqezEzbfJ3YScTo1dk59

Domin zama wakilinmu a garinku LATSA NAN

Korafi ko aiko labari LATSA NAN