Yanzu yanzu: EFCC ta sa wanda zai kula da hukumar bayan dakatar da Magu

A senior EFCC source who does not want to be named told the News Agency of Nigeria (NAN) on Tuesday, July 7, that Mohammed Umar, the director of operations at the commission has been picked to oversee the affairs of the agency in place of Magu. According to the official, Umar was selected by EFCC’s hierarchy after the commission learnt that Magu has been suspended. The EFCC source said the reported suspension of the acting chairman has not been officially communicated to the anti-graft commission. However, when contacted about Magu’s reported replacement, the spokesperson of the EFCC, Dele Oyewale, declined to comment. Read more: https://www.legit.ng/1345735-efcc-reportedly-picks-top-officer-replace-ibrah
Rahotanni da ke fitowa daga birnin tarayya Abuja na nuna cewa an sa babban jami'i wanda zai kula da hukumar EFCC bayan dakatar da shugabanta Ibrahim Magu da shugaba Buhari ya yi sakamakon bincike da yake fuskanta.

Wani babban jami'in hukumar EFCC da baya son a anbaci sunansa ya shaida wa NAN ranara Talata 7 ga watan Yuli cewa an sa Daraktan ayyukam gudanarwa na hukumar Muhammad Umar domin ya ci gaba da kula da ayyukan hukumar.

Rahotun ya ce an zabi Umar ne bisa tsarin shugabcin wanda ya fi mukami a hukumar bayan an gano cewa an dakatar da Magu daga shugabancin hukumar.

Hakazalika wata majiya daga hukumar ta shaida wa NAN cewa ba a tura takardar tabbatar da dakatar da Magu ga hukumar ba.

Sai dai Kakakin hukumar EFCC Dele Oyewale bai ce uffan ba lokacin da manema labarai suka nemi karin bayanin daga wajensa.

DAGA ISYAKU.COM

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/CSYKJgAmLEF4s1dle0Ug6J

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabariPrevious Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN