Duba adadin 'yan Najeriya da ke fama da ciwon damuwa

Physio Hausa

Hukumar Lafiya ta Duniya ta ce 'yan Najeriya fiye da mutum miliyan bakwai ne ke fama da ciwon damuwa. Kuma fama da matsanancin ciwo tsawon lokaci na gaba-gaba a jerin matsalolin da ke janyo ciwon damuwar.

Yin rayuwa ba tare da ciwo ko nakasa ba abu ne mai yiwuwa.


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/CSYKJgAmLEF4s1dle0Ug6J

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabariPrevious Post Next Post