• Labaran yau


  Yadda budurwa mai shekara 14 ta kashe kanta bayan ta dauki cikin shege a jihar Arewa

  Hutudole

  Wata matshiya ‘yar shekaru 14 a kauyen Angwan Dorawa Gbuja, Karamar hukumar Akwanga, jihar Nasarawa ta kashe kanta bayan daukar cikin shege.

  Saurayinta ne ya dirka mata cikin wanda suka hadu lokacin kullen Coronavirus/COVID-19,  Koda ya kyalla ido yaga ta dauki ciki sai ya gudu zuwa Abuja.

  Saidai mahaifiyar yarinyar ta nemo lambarsa, aka kirashi kuma ya amince da cikin sannan yace zai aureta.Saidai rigima ta dawo sabuwa bayan da mahaifin yarinyar yaga cikin inda har dukanta sai da yayi. Dalilin hakanne ta sha guba a Ranar Asabar.


  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/CSYKJgAmLEF4s1dle0Ug6J

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari


  Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Yadda budurwa mai shekara 14 ta kashe kanta bayan ta dauki cikin shege a jihar Arewa Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama