Yadda auren basakwace da wata yar kasar India ya tayar da kura a intanet - Hotuna

Wani basakwace ya dau hankalin jama'a a shafukan sada zumunta bayan hoton aurensa da wata yar kasar India ya bayyana kuma ya dinga zagayawa a shafukan sada zumunta.

Kawo yanzu dai ba a bayyana sunansa ko gari da wannan lamari ya gudana ba.

Sai dai hotunan sun nuna yadda abokai suka hadu domin taya wannan basakwace murna.


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/CSYKJgAmLEF4s1dle0Ug6J

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabariPrevious Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN