Khalifa ya rasu ne a hanyar Kano kamar yadda wani mai taimaka wa shugaba Muhammadu Buhari a kan harkar matasa da dalibai mai suna Nasir Adhama ya ruwaito a shafinsa na sada zumunta ranar Laraba 8 ga watan 7.
Ya ce " Inna Lillahi wa Inna Ilaihirrajiun, Allah ya jikan ka Khalifa. Jiki na ya yi sanyi, an daura masa aure makonni uku da suka wuce, shekaran jiya ya kira ni a waya ya ce mani Kawu Nasir zan je Kano idan kana gida zan zo in gaishe ka. Ya rasu jiya a kan hanyarsa ta zuwa Kano. Allah ya jikan ka dana".
DAGA ISYAKU.COM
https://chat.whatsapp.com/CSYKJgAmLEF4s1dle0Ug6J
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari