Hotunan yadda wasu matasa 4 suka mutu bayan daurin auren abokinsu a jihar Kebbi

Wasu matasa guda hudu sun mutu a wani mumunan hadarin mota da ya auku a kan hanyarsu ta komawa gida bayan sun halarci daurin auren abokinsu a garin Argungu na jihar Kebbi.

Matasan yan garin Tambuwal a jihar Sokoto sun mutu ne ranar Asabar 26 ga watan Yuni.Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JKBP5KgalYg3iQRBQoFVAE

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

Previous Post Next Post