• Labaran yau


  Da Dumi-Dumi:Gwamnati ta kara farashin Man Fetur zuwa Naira 140 kan kowace Lita

  Hukumar Kula da Albarkatun Man Fetur, PPPRA, a ranar Laraba, ta kara farashin mai a Najeriya na watan Yuli,2020, a kan Naira 140.80 kowace lita.

  A baya dai PPPRA ta kayyade fafashin tsakanin Naira 123 zuwa Naira 121.


  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/CSYKJgAmLEF4s1dle0Ug6J

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Da Dumi-Dumi:Gwamnati ta kara farashin Man Fetur zuwa Naira 140 kan kowace Lita Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama