Da Dumi-Dumi: Gwamnati ta bayyana sharuddan bude Makarantu

Rahotun hutudole
Gwamnatin tarayya ta sanar da Sharuddan bude makarantu a yau Litinin, duk da dai bata sanar da ranar bude makarantun ba.
A sanarwar da Ma’aikatar Ilimi ta fitar wadda ke da sa hannun Ministan Ilimi, Adamu Adamu da kuma karamin Ministan Ilimi, Chukwuemeka Nwajuiba tace akwai bukatar samar da abubuwan wanke hannu.
Sanarwar tace, an samar da ka’idojin bude makarantunne bisa hadin gwiwar Ma’aikatar Lafiya da kuma ta Muhalli da wasu masana kiwon Lafiya a kasarnan.
Sanarwar tace dolene a yi kokarin ganin an bada tazara wajan zaman dalibai a ajujuwa sannan ta kuma bayyana aniyar samar da jarin ajujuwa da sauran kayan da ake bukata dan tabbatar da wadannan dokoki sun yi aiki.

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/CSYKJgAmLEF4s1dle0Ug6J

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabariPrevious Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN