Bidiyon yadda barawo ya saci katon azzakarin roba daga wani shagon kayan jima'i na roba

Na'urar daukan hoto na CCTV ya tona asirin wani barawo da ya shiga shagon sayar da kayan jima'i kuma ya tafka satan babban azzakarin roba

Wannan barawo da ya yi shiga da ya rufe fuskarsa, ya shiga shagon Deja Vu Love Boutique a birnin Las Vegas kuma ya mike kai tsaye kuma hankalinsa kwance ya saci wani katon azzakarin roba mai tsawon kafa 3 da nauyin pound 40, ya aza a kafadarshi kuma ya fice daga shagon hankalinsa kwance ba tare da ya biya kudi ba.

Rahotun yansanda ya ce barawon ya rufe fuskarsa ta yadda ba za a iya gane shi ba dauke da azzakarin roban da aka yi ma suna Moby wanda ake sayarwa a kan Dalan Amurka $1,250. kuma ya tuka motarsa kirar kasar Amurka Dodge Caliber ta tafi.

KALLI BIDIYO A KASA:


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/CSYKJgAmLEF4s1dle0Ug6J

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

Previous Post Next Post