• Labaran yau


  An yi wa yan mata 2 bulala 100 kowannensu bisa shari'ar Musulunci, karanta dalili

  Yan mata guda biyu a birnin Aceh na kasar Indonesia sun sha bulala 100 kowannensu sakamakon kamasu da laifin sayar da harkar karuwanci a yanar gizo.

  An aiwatar da hukuncin bulala ga matan da ke sanye da Hijabi a  Langsa da ke Aceh ranar Litinin 27 ga watan Yuli.

  Mahukunta a birnin Aceh da ke bin tsarin hukuncin shari'ar Musulunci sun ce matan sun saba dokar addinin Musulunci sakamakon kamasu da laifi ne ya sa aka aiwatar da hukuncin bulala a kansu.


  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/JKBP5KgalYg3iQRBQoFVAE

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari


  Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

  • Facebook Comments
  Item Reviewed: An yi wa yan mata 2 bulala 100 kowannensu bisa shari'ar Musulunci, karanta dalili Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama