Fitacciyar Mawakiya Venessa Mdee ta fito fili a kafar labarai ta bayyana aniyarta na ficewa daga harkar waka a cikin wani shirin Podcast da ta yi na mintuna 29 mai taken "Deep Dive with Venessa Mdee".
Venessa ta ce harkar waka tana cike da shedanci, kuma yanzu haka tana kokarin tafiyar da rayuwarta kan tafarkin gaskiya da adalci, tare da fito da ingancin kauna da soyayya.
Mawakiyar yan kasar Tanzania ta kuma yi tsokaci kan lokacin da take yar barasa, wacce bata iya tabuka komai sai ta shayu.
DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/CSYKJgAmLEF4s1dle0Ug6J
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI