Wannan karamar yarinya mai suna Khadija M. Saccoh ‘yar shekara biyar da
haihuwa ta rasu bayan da wani mugu azzalumi yayi mata fyade kwanaki 6 da
suka gabata a babban birnin Freetown na Kasar Sierra Leone.
An kama
matashin azzalumi da yayi mata fyaden tare da mahaifiyarsa da take
kokarin boye fyaden da ya aikata inda zasu fuskanci tuhuma da hukunci
akan fyade da kisan kai.
Jama’a mu tashi mu yaki masu aikata laifin #fyade, #Luwadi, #Madigo da cin zarafin yara kanana
Hutudole
DAGA ISYAKU.COM
https://chat.whatsapp.com/CSYKJgAmLEF4s1dle0Ug6J
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari