Wata budurwa ta mutu bayan kawarta ta caka mata wuka kuma ta barta har ta mutu tsawon kwanaki uku a cikin daki sakamakon haka gawar ta fara rubewa.
Wacce aka kashe mai suna Vivian ta kama masoyiyarta Spicykvng Vee, da suke Madigo tare tana zina da wani saurayi.
Spicykvng Vee sanannar budurwa ce da ta yi fice tsakanin kawayenta, sakamakon haka ta kitsa kisan masoyiyarta Vivian.
DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/CSYKJgAmLEF4s1dle0Ug6J
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari