Hotunan abin da ya faru lokacin ziyarar NSA, IGP, DGSS a jihar Katsina bayan zanga zanga

Mai ba shugaban kasa shawara kan harkar tsaro Babagana Munguno NSA, Safeto Janar na yansandan Najeriya IGP Muhommed Adamu, DGSS Yusuf Magaji, sun ziyarci jihar Katsina ranar Laraba 17 ga watan Yuni bayan wani zanga zanga da matasa suka yi kan tabarbarewar tsaro a jihar.

Idan baku manta ba, yan bindiga sun yi ta kai hare haren rashin imani kan bayin Allah a fadin jihar, lamari da ya zama babban kalubale da jihar Katsina ke fuskanta a halin yanzu.

A lokacin ziyararsu, tawagar ta zarce zuwa gidan Gwamnatin jihar Katsina kuma ta gana da Gwamna Aminu Masari tare da wasu muhimman mutane kan harkar tsaro har na tsawon awa biyu.

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/CSYKJgAmLEF4s1dle0Ug6J

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN