Wasu yan bindiga sun sace matar shugaban matasan Eggon a jihar Nassarawa Daniel Anyabuga. Yan fashi su kamar 10 sun kai hari a gidan shugaban matasan da ke Ombi 2 tsakanin karfe 10 zuwa 11 na dare suka yi awaon gaba da matarsa.
Kwamishinan yansandan jihar Nassarawa Bola Longe ya tabbatar da faruwar lamarin. Ya ace an sami babur da aka yin amfani da shi wajen aikata laifin, hakazalika an kama mutum hudu bisa zargin kasancewa da hannu a lamarin.
Ya ce wadanda aka kama Makiyaya ne guda biyu da sauran yan kauyen guda biyu.
.
DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/CSYKJgAmLEF4s1dle0Ug6J
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari