Mataimakin Gwamnan jihar Edo ya cire tutar APC daga ofishinsa bayan ya fice daga jam'iyar

Mataimakin Gwmnan jihar Edo Philips Shuaibu ya yi murabus daga jam'iyar APC kuma ya cire tutar jam'iyar APC daga ofishinsa.

Wannan ya biyo bayan ficewa da Gwamnan jihar Edo Godwin Obaseki ya yi ne daga jam'iyar APC yan awanni da suka gabata.

A wani faifen bidiyo da ya bayyana a yanar gizo da ya nuna lokacin da Mataimakin Gwamnan yake cire tutar APC daga ofishinsa, an jiyo Mr Shuaibu yana cewa "Sauka lafiya".

DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/CSYKJgAmLEF4s1dle0Ug6J

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Previous Post Next Post

Information


Reported by ISYAKU.COM

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp 
https://chat.whatsapp.com/EsSeIwnS18mKkhQwHP3mFx

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu 
LATSA NAN 

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA 

Facebook.com/isyakulabari