• Labaran yau


  Yadda masoyiya da masoyi suka mutu a cikin dakin wani Loja

  Jami'an yansandan Nekede/Ihiagwa a jihar Imo, sun sami gawar wasu masoya CYNTHIA OBIESHI da mosoyinta SAMUEL OSUJI a mace a cikin wani daki na 19 a wani Loja mai suna Vic-Mic da karfe 9 na safoiyar 14/06/2020.

  Rahotun yansanda ya ce CYNTHIA ta ziyarci saurayinta ne ranar 13/6/2020, kuma suka kwana tare, amma sai basu tashi ba wayewan gari.

  Binciken farko ya yi hasashen cewa ana zargin masoyan sun mutu ne sakamakon wani kwayan magani da suka sha.

  Tuni aka kai gawakin su Mutuware, yayin da yansanda suka kaddamar da bincike.

  DAGA ISYAKU.COM
  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/CSYKJgAmLEF4s1dle0Ug6J

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari


  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Yadda masoyiya da masoyi suka mutu a cikin dakin wani Loja Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama