• Labaran yau


  Yadda makwabciya ta watsa wa budurwa tafasashshen ruwan zafi sakamakon rikicin yara

  Wata budurwa mai suna Chizzy Winky ta fuskanci yanayin kunan ruwan zafi, bayan makwabciyarsu ta watsa mata tafasashshen ruwan zafi a jiki sakamakon matsalar yara.

  Bayanai sun nuna cewa wacce ta watsa wa Chizzy ruwann zafi, ta taba watsa ma wata tsohuwa miya mai zafi a fuska.

  Hakazalika mun gano cewa Chizzy ta rama, domin dai ita ma ta tafasa ruwan zafi ta watsa ma wannan mata.

  Gaba daya yansanda sun kamasu kuma suka tafi da su domin fuskantar bincike.

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/CSYKJgAmLEF4s1dle0Ug6J

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari

  Twitter.com/isyakulabari
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Yadda makwabciya ta watsa wa budurwa tafasashshen ruwan zafi sakamakon rikicin yara Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama