Jaridar yanar gizo ta Hausadole, ta ruwaito cewa, mahukunta a jihar Imo sun kama wani magidanci, Ikechukwu Ekenta da zargin yiwa diyarshi me shekaru 3 da watanni 3 fyade.Yawa
yarinyar fyadenne a 28 ga watan Afrilu ranar da matarshi ta haihu.
Data
gano sai iyayen mijin suka roke ta kada ta gayawa kowa.wamishiniyar dake kula da walwalar mata da kananan yara a jihar, Mrs Ndidi Mezue ce ta ceto yarinyar.
Yarinyar
me suna Kamsiyochukwu Ekenta ta bayyana cewa mahaifin nata na saka
al’aurarsa a bayanta wanda kuma hakan na mata zafi sosai.
DAGA ISYAKU.COM
https://chat.whatsapp.com/CSYKJgAmLEF4s1dle0Ug6J
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI