Wani matashi me suna Nasiru Sarki na can a tsare a karamar Hukumar
Patigi ta jihar Kwara bayan zargin yiwa wata yarinya me kiwon shanu da
baa bayyana sunan ta ba fyade har ta mutu.Dan uwan yarinyar, Ibrahim
Muhammad ne ya kaiwa jami’an ‘yansanda
Rahoto bayan da shanu suka dawo
gida ba tare da yarinyar data fita kiwo dasu ba.An tara mutanen yankin
inda suka fita neman yarinyar kuma suka gani kawarta yashe a jeji.
An
gurfanar da wanda ake zargi a gaban kotu bayan kamoshi ta hanyar wayar
daya kwace a hannun yarinyar da yawa fyade.Kotu ta daga sauraren karar zuwa 13 ga watan Yuli.
Hutudole
DAGA ISYAKU.COM
https://chat.whatsapp.com/CSYKJgAmLEF4s1dle0Ug6J
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari