Kungiyar dake saka ido akan harkokin gwamnati musamman wajen kashe kudi ta SERAP ta maka gwamnatin tarayya da babban bankin Najeriya CBN a kotu kan tallafin Coronavirus/COVID-19 da gwamnatin ta yi ikirarin bayarwa.
HutudoleSERAP ta bayyana cewa gwamnatin ta yi ikirarin bayar da tallafi yayin da ta saka dokar kulle a jihohin Ogun, Legas da babban birnin tarayya Abuja amma Miliyoyin ‘yan Najeriya sun bayyana cewa basu samu wannan tallafi ba.
akanan kungiyar tace ta nemi gwamnatin da ta bata sunayen Mutanen da aka baiwa tallafin kudin amma abin ya faskara. Dan hakane suka maka gwamnatin a kotu dan kotu ta saka a bayyana sunayen mutanen da suka amfana da wannan kudi.
DAGA ISYAKU.COM
https://chat.whatsapp.com/CSYKJgAmLEF4s1dle0Ug6J
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari