Fusatattun matasa sun kashe wani saurayi suka kone gawarsa saboda ya saci Naira 200,000 a garin Ogoja na jihar Cross River.
Wani abin mamaki shine yadda aka kashe wannan saurayi a gaban wani dansanda da yake rataye da bindigarsa.
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/CSYKJgAmLEF4s1dle0Ug6J
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari