Bayan wani dansanda farar fata ya kashe wani bakar fata mai suna George Floyd a kasar Amurka, wannan lamari ya harzuka bakar fata tare da fararen fata har da sauran jama'ar kasar Amurka masu kaunar adalci, lamari da ya kazamce zuwa mumunan yanayi na tarzoma da bijirewa a yawancin manyan biranen Amurka.
Kalli hotuna:
DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
Twitter.com/isyakulabari