Fitaccen Mawaki salon Reggae, kuma mai rubuta waka a Najeriya Majekodunmi Fasheke wanda aka fi sani da suna Majek Fashek ya mutu;.
DAGA ISYAKU.COMDuk da yake ba a fadi musabbabin mutuwarsa ba, amma bayanai sun tabbatar da mutuwarsa a birnin New York na kasar Amurka ranar Litinin 1 ga watan Yuni.
Wani na hannun damarsa kuma tsohon Manajan Cynthia Morgan watau Joy Tongo, ya sanar da mutuwar Majek Fashek a shafin sa na sada zumunta.
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
Twitter.com/isyakulabari