Ranar Alhamis 4 ga watan Yuni an sami mumunar fashi da makami a Bankin First Bank da ke garin Isanlu da ke karamar hukumar Yagba ta gabas a jihar Kogi, lamari da ya yi sanadin mutuwar yansanda 10 tare da DPO.
Allah ya jikansu ya kiyaye sauran jami'an tsaro da jama'ar Najeriya da mu gaba daya.
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
Twitter.com/isyakulabari