An sami hatsaniya a garin Itigidi da ke karamar hukumar Aba na jihar Cross River bayan an kama wani Pasto mai suna Paul Abam yana sayen kayan tsafi a gidan wani mutum.
Pasto Paul shugaban wani Chochin Paul's Ministries ne, wanda ya taba zama a kaekashin Chochin Orthodox a garin Ugep da ke karamar hukumar Yakuri.
Jama'a dai sun kunyata wannan Pasto ta hanyar rataya mashi kayakin tsafin da ya saye, kuma suka zagaya cikin gari da shi domin jama'a su ganshi.
DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/CSYKJgAmLEF4s1dle0Ug6J
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI