Ko ka san cewa mace mafi gajarta da kankanci a Duniya yar kasar India ce? duba wasu ababe game da ita.
Jyoti Kisange Amge an haifeta ne ranar 16 ga watan Disamba 1993, kuma fitacciyar Jaruma ce wacce ta fi kowace mace kankanta bisa kididdigan Guinness World Records.
DAGA ISYAKU.COMLatsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/CSYKJgAmLEF4s1dle0Ug6J
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari