Labari cikin hotuna: MC Tagwaye mai kwaikwayon shugaba Buhari ya auri Hauwa Uwais

Fitaccen mai barkwancin nan Obinna Simon, wandaaka fi sani da suna MC Tagwaye, ya auri masoyiyarsa Hauwa Uwais ranar Asabar 14 ga watan Yuni .

MC Tagwaye ya yi fice wajen kwaikwayon maga, tafiya da wasu halaye na shugaba Muhammadu Buhari.

Hauwa diya ce ga mai taimaka wa shugaba Buhari Maryam Uwais.

Allah ya bada zama lafiya.
.
DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/CSYKJgAmLEF4s1dle0Ug6J

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Previous Post Next Post

Information


Reported by ISYAKU.COM

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp 
https://chat.whatsapp.com/EsSeIwnS18mKkhQwHP3mFx

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu 
LATSA NAN 

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA 

Facebook.com/isyakulabari