Fitaccen mawakin fina finan Bollywood na kasar India Wajid Khan ys rasu yana da shekawa 42 s Duniya sakamakon cutar Korona.
DAGA ISYAKU.COMMawakin ya yi ta fama da cutar Koda, ya rasu ne ranar Lahadi a Mumbai sakamakon gazawar zuciya.
An bizine shi a Makabartar Versova, kuma mutum 20 ne kawai aka bari suka halarci jana'izarsa saboda dokar hana cudani ds zirga zirga s kasar India saboda cutar Korona.
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
Twitter.com/isyakulabari
RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI