Kungiyar Boko Haram ta fitar da wani sabon faifen bidiyo inda ta nuna yadda ta kashe wani jami'an dansanda da wani jami'in soja. SaharaReporters ta wallafa saifen bidiyon a shafinta. BH ta fitarda wannan bidiyo ne ranar 11 ga watann Yuni 2020.
Wadanda aka kashe su ne jami'in soja 13NA/70/8374 Lance Corporal Emmanuel Oscar da dansanda Inspector Yohanah Kilus.
DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/CSYKJgAmLEF4s1dle0Ug6J
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari