Yayin da yan Arewacin Najeriya suka dauki maciji matsayin makiyi, daga ido biyu da shi sai kokarin kashe shi. Amma a kudancin Najeriya ba haka lamarin yake ba.
Sai dai wannan karo, Mujallar ISYAKU.COM ta samo yadda wani bawan Allah ya dana tarko, kuma ya kama wani katon maciji, gogan naka ya gasa macijin bayan ya sare kansa da wutsiya, daga bisani ya yi farfesun naman macijin kuma ya cinye ya sha romon miya.
DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
Twitter.com/isyakulabari