Bidiyo:Sabuwar Wakar Rarara akan kashe-kashen jihar Katsina

A
jiyane muka kawo muku labarin cewa tauraron mawakin siyasa, Dauda Kahutu da aka fi sani da Rarara ya saki sabuwar waka kan kashe-kashen jihar Katsina.

A baya dai wasu masu sharhi sun ta tambayar ko yaushe zai yi waka akan wannan lamari? Lura da cewa gwamnatin APC da yake yaboce a wakokinsa wannan abubke faruwa.Wasu dai sun yi amannar cewa bazai iya waka akan wannan lamari ba amma gashi dai a karshe yayi.Kalli da kuma sauraren wakar a kasa:

Hutudole

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/CSYKJgAmLEF4s1dle0Ug6J

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari0/Post a Comment/Comments

Rubuta ra ayin ka

Previous Post Next Post