Yayin da aikata fyade ga kananan yara ke ci gaba da karuwa a cikin al'umma, Allah ya tona asirin wani saurayi mai suna Patrick Onoja Igah dan ainihin kauyen Ogwurute Itabono Owukpa a jihar Benue lokacin da yake yi wa karamar yarinya yar shekara shida fyade.An kama wannan saurayi turmi tabarya yana aikata wa karamar yarinyar fyade a cikin harabar Mujami'an 7 Thunder Church da ke Akparoji.Sakamakon haka matasa suka yi masa dan karen duka suka hadashi dayan banga, su kuma suka mika shi ga yansanda.
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
DAGA ISYAKU.COM
https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
Twitter.com/isyakulabari