Ko ka san maciji na satar Kwai? wannan Gamasheka ya saci kwayakwai biyu daga wajen kiwon Talotalo kuma ya hadiye su kafin a kama shi.
Sai a kula da wajen da ake kiwon Kaji, Talotalo ko tsuntsaye, domin dai wannan waje yakan iya zama wajen ziyaran maciji akai akai. Musamman idan akwai Kwai da Kaji ko Talotalo suka saki.
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/CSYKJgAmLEF4s1dle0Ug6J
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari