Tsohon gwamnan jihar Anambra, Jim Nwobodo ya bayyana cewa indai Adalci
ake a kasarnan kamata yayi Inyamuri ya zama shugaban Najeriya nan da
shekarar 2023.
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/CSYKJgAmLEF4s1dle0Ug6J
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
Ya bayyana hakane a yayin da wasu sarakunan jihar suka kai masa ziyara tare da bashi sarautar gargajiya.
Yace
a kasarnan akwai yankuna 3, Arewa, Kudu maso yamma da kudu maso gabas.
Wanda yace a shekarar 2023 yana baiwa jam’iyyun siyasa shawarar duka su
tsayar da Inyamuri dan takararsu indai gaskiya da Adalci za’a yi.
Hutudole
DAGA ISYAKU.COM
https://chat.whatsapp.com/CSYKJgAmLEF4s1dle0Ug6J
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari