Rashin tsaro: Tsohon Ministan Buhari Solomon Dalung ya caccaki Gwamnati a sabon bidiyo

Tsohon Ministan wasanni na Najeriya karkashin Gwamnatin shugaba Buhari daga 2015 zuwa 2019 Solomon Dalong, ya caccaki Gwamnatin Buhari sakamokon rashin tsaro da yawan zubar da jinin bayin Allah a Arewacin Najeriya.

Kalli bidiyo:Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/CSYKJgAmLEF4s1dle0Ug6J

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabariPost a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN