• Labaran yau


  Yanayin kamuwa da cutar coronavirus tsakanin al'umman Kano ya kai kaso 80 - Nasir Gwarzo

  Shugaban kwamitin shugaban kasa kan matsalar cutar coronavirus a jihar Kano  Nasiru Gwarzo, ya ce yanayin kamuwa da cutar a tsakanin al'umma ya kai kaso 80.

  Nasiru Gwarzo ya shaida wa sashen Hausa na BBC cewa kaso 80 na jama'a da aka yi wa gyajin cutar sakamon gwajin ya nuna sun kamu da cutar coronavirus.

  Shugaban kwamitin PTF ya kara da cewa jihar Kano na samun yawaitan karin gwaji kan cutar, hakazalika ya ce jihar na bukata taimakon gaggawa  saboda cutar na iya yaduwa zuwa wasu wurare.

  DAGA ISYAKU.COM
  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari

  Twitter.com/isyakulabari
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Yanayin kamuwa da cutar coronavirus tsakanin al'umman Kano ya kai kaso 80 - Nasir Gwarzo Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama