An damke wasu yan fasa kwabri smogal guda biyar a karamar hukumar Ipakia a jihar Ogun bayan sun kai wa jami'an Kwastam hari kuma suka raunata daya ta hanyar sare shi da adda a wurare da dama a jikinsa.
Jami'in da aka raunata AS. Chidi Johnson yana daga cikin jami'ai da aka tura garin Ipokia ne domin kamsa wasu buhun shinkafa guds 35 da aka yi satar shigowa da su da karfe 7:30 na yamma a Ipokia.
Amma sai yan smogal suka yi gangami suka kai wa jami'an hari da makai kala kala, sakamakon haka suka yi wa Johson raunuka tare da sauran jami'an .
DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
Twitter.com/isyakulabari