• Labaran yau


  Hotunan yadda Buhari ya jagoranci zaman Majalisar zartarwa ta yanar gizo

  Shugaba Muhammadu Buhari ya jagoranci kwarya kwaryar zaman Majalisar zartarwa ta kasa a Fadar shugaban kasa da ke birnin Abuja ranar Laraba.

  An gudanar da zaman Majalisar ne tare da halarcin Mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo, Sakataren Gwamnatin tarayya Boss Mustapha, sabon shugaban ma'aikatan Fadar shugaban kasa Ibrahim Gambari, Ministan kudi Zainab Ahmed da sauran manyan mutane.

  Sauran Ministoci sun halarci zaman ta yanar gizo daga ofisoshinsu.

  Haka zalika a zaman, an dauki tsatsaurar matakin bin dokar sanya takunkumi dasauran ka'idodi don dakile COVID-19.

  DAGA ISYAKU.COM
  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari

  Twitter.com/isyakulabari
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Hotunan yadda Buhari ya jagoranci zaman Majalisar zartarwa ta yanar gizo Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama