• Labaran yau


  Samun karin masu Korona 10 a Zamfara ba gaskiya bane, NCDC ta nemi gafara - Gwamnati

  Gwamnatin jihar Zamfara ta musanta zance hukumar NCDC cewa an sami sabbin masu cutar Korona guda 10 a jihar ranar Litin 19 ga watan Mayu.

  A sanarwa da take fitarwa kan adadin yawan wadanda suka kamu da cutar a shafinta, NCDC ta wallafa cewa jihar Zamfara ta sami karin mutum 10 da suka kamu da cutar Korona.

  A wata hira da Kawamishinan lafiya na jihar Zamfara ya yi da kamfanin dillacin labarai na Najeriya NAN, Alhajio Yahaya Kanoma ya bukaci NCDC ta gyara kuskure da ta yi kuma ta nemi gafara daga Gwamnatin jihar Zamfara.

  DAGA ISYAKU.COM
  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari

  Twitter.com/isyakulabari
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Samun karin masu Korona 10 a Zamfara ba gaskiya bane, NCDC ta nemi gafara - Gwamnati Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama