Gwamnatin tarayya ta sauke daraktan kamfanin raba wutan lantarki daga mukaminsa

Gwamnatin tarayyar Najeriya ta sallami babban Darakta na Kamfanin raba wutar lantarki na kasa  Transmission Company of Nigeria (TCN) Usman Gur Mohammed daga mukaminsa.

Ministan Albarkatun wutan lantarki Muhammed Sale ya amince da sallamar Daraktan , ya kuma nada Sule Abdulazeez a madadinsa na rikon kwarya.

Mai magana da yawun Ministan Aaron Artimas ya tabbatar da haka a wata sanarawa da aka fitar ranar Talata 19 ga watan Mayu.

DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari

Twitter.com/isyakulabari
Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN