Sabon kitson korona ko kitson al'adar kaka da kakanni na matan nahiyar Afrika

Fitacciyar ma'abuciyar harkar labarai Mo Abudu ta nuna rashin jin dadi dangane da yadda kafar labarai na Sky News ta ruwaito wani labari da hoton wata mata da ta yi wa lakabi da "Kitson yayi na Korona" wanda ya ja hakalin dimbin jama'a.

Duk da yake ta ce wanan irin salon Kitso abu ne da aka shafe shekaru aru aru matan Nahiyar Africa suna yi kafin bullar matsalar cutar Korona.

Sakamakon haka Mo Abudu ta bukaci Sky News ta cire wannan labari nan take.

Salon Kitson ya yi kama da siffan kwayar cutar Korona kamar yadda Sky News ta kwanta.

DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari

Twitter.com/isyakulabari
Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN