Majalisar Dinkin Duniya ta ware ranar Laraba 27 ga watan Mayu a matsayin Ranar Yara ta Duniya, domin a hadu a tuna da mahimmacin yara tare da kare hakkokinsu.
Taken Ranar Yara ta bana shine yin tanadi ta hanyar inganta rayuwar yara, a nan kasa mun kawo mahu hotunan shugaban Najeriya Muhammadu Buhari tare da wasu yara.
Wacce hanya kuke ganin za a bi wajen inganta rayuwar yara?
Rahotun Aminiya
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
Twitter.com/isyakulabari
https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
Twitter.com/isyakulabari