Mutuwar Sarkin Kaura: Gwamnati ta sa dokar hana fita daga magariba zuwa asuba a Kaura

Gwamnatin jihar Zamfara ta sa dokar hana fita daga yamma zuwa asuba a karamar hukumar Kaura Namoda har tsawon mako daya.


Wannan ya biyo bayan masu cutar korona da suka karu daga mutum daya zuwa mutum 12 wanda ya yi sanadin mutuwar mutum daya. Gwamna Bello Matawalle ne ya sanar da haka.

Gwamna Matawalle ya ce wannan ya zama wajibi bayan mutuwar Sarkin Kaura Namoda Mohammed Asha, wanda ake zargin matsalolin korona ce ta yi ajalinsa.

Gwamnan ya ce wadanda aka sassauta dokar akansu, su ne masu sayar da kayan abinci da magani.

DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari

Twitter.com/isyakulabari
Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN