Garin kai gwajin masu covid-19 direban NCDC ya kamu da cutar coronavirus a jihar Arewa

Direban cibiyar kula da manyan cutuka na kasa  Nigeria Center for Disease Control NCDC a jihar Nassarawa ya kamu da cutar coronavirus.

Gwamnann jihar Nassarawa Abdullahi Sule ne ya sanar da haka yayin gudanar da taron tsaro a jihar ranar 5 ga watan Mayu.

Gwamnan ya kara da cewa Direban yana zaune ne a garin Ado da ke karamar hukumar Karu a jihar Nassarawa, kuma yana daukan gwajin masu coronavirus zuwa cibiyar NCDC  ne e Abuja wanda ta hakan shi ma ya kamu da cutar.

Da safiyar yau gwaji da aka yi masa ya tabbatar da cewa ya kamu da cutar, sakamakon haka aka kai shi wajen da ake killace masu dauke da cutar a FCM Keffi domin jinya, inji Gwamna Abdullahi.

DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari

Twitter.com/isyakulabari
Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN