Ana mutuwan ban mamaki inda mutum 10 yan fiye da shekar 50 ke mutuwa a Hadejia

Gwamnatin jihar Jigawa ta fara bincike a kan yawan mace macen ban mamaki a karamar hukumar Hadejia inda fiye da mutum 100 suka mutu a cikin kwana 10.

Mai taimaka wa shugaban karaman hukumar kan harkar labarai Sani Kakabori ya ce akalla mutum 10 wadanda suka haura shekara 50 ke mutuwa a Hadejia kwanaki 10 da suka gabata.

DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari

Twitter.com/isyakulabari
Previous Post Next Post